iqna

IQNA

IQNA - Kisan Sheik Rasoul Shahoud, malamin Shi'a daga yammacin yankin Homs na kasar Siriya ya janyo daruruwan 'yan kasar da ke zanga-zanga kan tituna .
Lambar Labari: 3493536    Ranar Watsawa : 2025/07/12

Tehran (IQNA) Mutanen kasar Moroko sun gudanar da zanga-zanga a birane daban-daban domin tunawa da zagayowar shekara guda da kulla alaka da gwamnatin sahyoniyawa.
Lambar Labari: 3486720    Ranar Watsawa : 2021/12/23